logo

HAUSA

Sin da Nicaragua sun maido da huldar jakadancinsu

2021-12-10 11:14:00 CRI

Sin da Nicaragua sun maido da huldar jakadancinsu_fororder_211210-Ahmad 4

Kasashen Sin da Nicaragua sun sanya hannu kan sanarwar hadin gwiwa tsakanin jamhuriyar jama’ar kasar Sin da jamhuriyar Nicaragua game da sake maido da huldar diflomasiyyarsu a Tianjin a ranar 10 ga watan Oktoba. Bangarorin biyu sun yanke shawarar amincewa da juna tare da maido da huldar diflomasiyyar dake tsakaninsu a matakin jakadanci tun daga ranar da suka sanya hannu kan sanarwar a hukumance. (Ahmad Fagam)