logo

HAUSA

An gano wasu taburbura biyu masu dogon tarihi a Masar

2021-12-07 14:10:46 CRI

An gano wasu taburbura biyu masu dogon tarihi a Masar_fororder_1128133816_16387437681831n

An gano wasu taburbura biyu masu dogon tarihi a Masar_fororder_1128133816_16387437665191n

An gano wasu taburbura biyu masu dogon tarihi a Masar_fororder_1128133816_16387437682081n

An gano wasu taburbura biyu masu dogon tarihi a Masar_fororder_1128133816_16387437682281n

Sanarwar da ma’aikatar kula da harkokin yawon shakatawa da kayayyakin tarihi na kasar Masar ta fitar a ranar 5 ga wata ta yi nuni da cewa, ‘masu binciken tarihi na kasar Spaniya sun gano wasu taburbura biyu da ke da tsawon tarihi na sama da shekaru 2500 a lardin Minya na kasar, inda aka gano wasu gawarwakin mutane biyu da harsunan ziranare a bakinsu