logo

HAUSA

Firaministan kasar Sin ya gana da shugabannin hukumomin tattalin arzikin kasa da kasa

2021-12-06 21:20:19 CRI

A yau Litinin ne firaministan kasar Sin Li Keqiang, ya gana da shugabannin wasu hukumomin tattalin arzikin kasa da kasa irinsu bankin duniya, da asusun lamuni na duniya IMF, da kungiyar cinikayya ta duniya, da dai sauransu ta kafar bidiyo, inda suka tattauna dabarun farfado da tattalin arzikin duniya.  (Bello Wang)