logo

HAUSA

An tabbatar da harbuwar mutum 5 da nau’in cutar COVID-19 na Omicron

2021-12-03 10:11:18 cri

An tabbatar da harbuwar mutum 5 da nau’in cutar COVID-19 na  Omicron_fororder_430da9f4025c4280aa91d07ab92227a3

Gwamnan birnin New York na Amurka Kathy Hochul, ya tabbatar da harbuwar mutane 5 da nau’in cutar COVID-19 na Omicron a birnin.

Mr. Kathy ya tabbatar da harbuwar mutanen ne a jiya Alhamis, kuma kafin hakan, su ma jihohin California da Minnesota sun gano mutane 2 da suka harbu da cutar a biranen 2. (Saminu)