Bankin kasar Sin dake yankin Hong Kong ya gabatar da takardun kudi na musamman
2021-11-25 10:41:57 CRI
Bankin kasar Sin dake yankin Hong Kong ya gabatar da takardun kudi na musamman guda miliyan 2 don murnar gasar wasannin Olympics na lokacin hunturu ta Beijing ta shekarar 2022.