An samu nasarar ratsa tabkin Titicaca
2021-11-25 08:06:32 CRI
Theo Collin, dan wasan kasar Faransa, wanda ya taba shiga gasar wasannin Olympics ta nakasassu ya samu nasarar ratsa tabkin Titicaca bayan da ya kwashe kwanaki yana iyo a tabkin. Tabkin Titicaca da ke tsaunin Keao a iyakar kasashen Bolivia da Peru shi ne tabki mafi tsayi daga laburin teku a duniya.