Filin wasan kokawa
2021-11-23 15:14:08 CRI
Filin wasan kokawa ke nan da ke birnin Dakar, babban birnin kasar Senegal, wanda ya kasance gudummawar da kasar Sin ta samar wa kasar ta Senegal. Fadin filin ya kai kimanin muraba’in mita dubu 18, wanda ke iya daukar ‘yan kallo dubu 20.(Lubabatu)