Yadda manoma ke busar da barkonon da suka noma a kasar Bangladesh
2021-11-19 20:01:25 CRI
Yadda manoma ke busar da barkonon da suka noma a kasar Bangladesh a filaye kamar jan teku daga sararin sama. Barkono wani muhimmin abinci ne ga ‘yan kasar Bangladesh. Masu kallo, ko kuna son cin barkono?