Motocin ba da hidima da za a yi amfani da su a lokacin gasar Olympics
2021-11-17 11:09:20 CRI
Wadannan su ne motocin ba da hidima da za a yi amfani da su a lokacin gasar wasannin Olympics ta lokacin sanyi ta shekarar 2022 da za a yi a birnin Beijing. (Maryam)