logo

HAUSA

An canja daga "Water Cube" zuwa "Ice Cube"

2021-11-16 11:00:54 CRI

An canja daga "Water Cube" zuwa "Ice Cube"_fororder_1117-2

An canja daga "Water Cube" zuwa "Ice Cube"_fororder_1117-3

An canja daga "Water Cube" zuwa "Ice Cube"_fororder_1117-1

An canja cibiyar wasan iyo ta kasar Sin zuwa cibiyar wasan kankara ta kasar Sin a hukumance wato canja daga "Water Cube" zuwa "Ice Cube", inda aka kyautata kayayyaki da na’urorin ta yadda za su dace da wasan kankara.