Girbin 'ya'yan itacen pine a kasar Afghanistan
2021-11-16 10:29:39 CRI
Yadda ake girbin ya’yan itacen pine a kasar Afghanistan ke nan. Kasar Afghanistan ta shahara ne da noman pine, wanda kuma ya kasance madogara ga iyalai da dama wajen samun kudin shiga a kasar. (Lubabatu)