wani sabon nau’in jirgin saman yaki mara matuki na "Wuzhen-7"
2021-11-16 08:54:23 CRI
Yanzu rundunar sojin saman kasar Sin ta fara gwajin amfani da wani sabon nau’in jirgin saman yaki mara matuki na "Wuzhen-7" domin kokarin kafa tsarin jiragen saman yaki marasa matuka a sararin saman kasar. (Sanusi Chen)