Bikin CIIE da ke gudana a kasar Sin
2021-11-09 10:28:47 CRI
Daga ranar 5 zuwa 10 ga wata ne aka gudanar da bikin baje kolin kasa da kasa na kayayyakin da ake shigowa da su kasar Sin(CIIE) karo na hudu a birnin Shanghai da ke gabashin kasar Sin, bikin da ya janyo kamfanoni kusan 3000 daga kasashe da shiyyoyi 127, adadin da ya zarce na bikin da ya gudana a bara.(Lubabatu)