Fashewar bom a babban asibitin soja dake birnin Kabul na kasar Afghanistan
2021-11-03 09:36:53 CRI
Fashewar bom a babban asibitin soja dake birnin Kabul na kasar Afghanistan, ta haddasa mutuwar mutane a kalla 25 tare da raunatar mutane fiye da 10. Wannan dai harin ta'addanci ne.