An samu fashewar boma-bomai a Kabul
2021-11-02 21:25:28 CRI
Kakakin gwamnatin rikon kwarya na kasar Afghanistan Saeed Khosti ya bayyana a yau Talata cewa, an samu fashewar boma-bomai a kusa da wani asibitin soja da ke birnin Kabul, babban birnin kasar.(Lubabatu)