Yadda wata rundunar soji dake kula da kayayyakin soja ta kasar Sin ta shirya wata gasar ba da tabbacin samar da kayayyaki kan lokaci
2021-11-01 09:24:45 CRI
Yadda wata rundunar soji dake kula da kayayyakin soja ta kasar Sin ta shirya wata gasa a kwanakin baya, inda sojoji fiye da 100 daga sassa 13 na rundunar sun halarci gasar. Ga yadda gasar ta gudana. (Sanusi Chen)