Jirgin ruwa mai sarrafa kansa
2021-10-28 14:51:46 CRI
An yi gwajin jirgin ruwa mai sarrafa kansa wanda ke iya jigilar fasinja da kaya ko kuma tsabtace bola a kogin dake birnin Amsterdam, fadar mulkin kasar Netherlands jiya Laraba 27 ga wata.(Jamila)