Mutane sun dauki hotuna a gaban allo dake nuna saura kwanaki 100 a gudanar da gasar wasannin Olympics ta lokacin hunturu
2021-10-27 16:46:46 CRI
Mutane da dama sun dauki hotuna a gaban allo dake nuna saura kwanaki 100 a gudanar da gasar wasannin Olympics ta lokacin hunturu ta birnin Beijing.