Yara kusan miliyan 6.3 sun harbu da cutar Covid-19 a Amurka
2021-10-26 16:13:02 CRI
Wani rahoton da wasu cibiyoyin nazari suka fitar a kasar Amurka a jiya Litinin, ya yi nuni da cewa, daga lokacin da annobar Covid-19 ta barke a kasar zuwa yanzu, yara kusan miliyan 6.3 ne suka harbu da cutar a kasar, kuma a cikin makwanni 6 da suka wuce, yara sama da miliyan daya sun kamu da cutar.(Lubabatu)