logo

HAUSA

Li Keqiang ya halarci taro na 24 na jagororin Sin da ASEAN

2021-10-26 19:47:50 CRI

Firaministan kasar Sin Li Keqiang, ya halarci taro na 24 na jagororin Sin da kungiyar ASEAN, wanda ya gudana da yammacin Talatar nan daga birnin Beijing.

Shugaban masarautar Brunei, wanda ke rike da jagorancin kungiyar ASEAN na karba karba, da shugabannin Cambodia, da Indonesia, da Laos, da Malaysia, da Philippines, da Singapore, da Thailand, da Vietnam  sun halarci taron.  (Saminu)