logo

HAUSA

Wasu mutane dauke da makamai sun kama wasu manyan jami'an Sudan

2021-10-25 15:32:49 CRI

Rahotanni da dumi-duminsu daga kasar Sudan sun bayyana cewa, wasu mutane dauke da makamai, sun kama wasu manyan jami'an Sudan da safiyar yau. (Ibrahim)