rundunar sojin ruwan kasashen Sin da Rasha sun shirya wani atisayen soja cikin hadin gwiwa
2021-10-25 09:33:14 CRI
Daga ran 14 ga watan Oktoba, rundunar sojin ruwan kasashen Sin da Rasha sun shirya wani atisayen soja cikin hadin gwiwa a yankin tekun Babban Sarkin Peter dake gabashin kasar Rasha. (Sanusi Chen)