Morroco ta gano kayan aiki da ake amfani wajen dinkin tufaffi mafi dogon tarihi
2021-10-22 09:26:09 cri
Kasar Morroco ta gano kayan aiki da ake amfani wajen dinkin tufaffi mafi dogon tarihi na dan adam, wanda tarihinsa ya kai shekaru 120,000. An ce, a da can yan Adam sun yi amfani da irin wadannan kayan aiki ne don cire fatar dabbobi. (Bilkisu)