Nakasa ba kasawa ba
2021-10-20 15:14:50 CRI
Gasar wasan kwallon kwando ke nan da aka gudanar tsakanin masu amfani da kekunan guragu. Nakasa ba kasawa ba ce! (Murtala Zhang)