Colin Powell ya rasu sakamakon cutar Covid-19
2021-10-19 16:57:34 CRI
A jiya ne, Colin Powell, sakataren harkokin waje bakar fata na farko a tarihin kasar Amurka ya mutu a sakamakon ciwon da cutar Covid-19 ta haddasa, kuma ya mutu yana da shekaru 84 a duniya.(Lubabatu)