logo

HAUSA

Dr. Mainasara Kogo Umar: Kasar Sin na taka muhimmiyar rawa a MDD

2021-10-19 14:47:15 CRI

Dr. Mainasara Kogo Umar: Kasar Sin na taka muhimmiyar rawa a MDD_fororder_rBABCWFETCCAOphHAAAAAAAAAAA155_768x1024

Bana ne ake cika shekaru 50 da sake dawowar Jamhuriyar Jama’ar kasar Sin Majalisar Dinkin Duniya. A wadannan shekaru 50, wadanne gudummawa kasar Sin ta bayar ga ci gaban harkokin duniya, musamman MDD? Yaya kasashen duniya, musamman kasashen Afirka za su ci alfanu daga muhimmiyar rawar da kasar take takawa a MDD?

Game da wannan batu, Barrister Dr. Mainasara Kogo Umar, wanda shi lauya ne, kana shahararren mai sharhi kan harkokin yau da kullum, kuma masanin harkokin kasa da kasa dake birnin Abujan Najeriya, ya bayyana ra’ayinsa a cikin shirinmu na wannan mako. (Murtala Zhang)