logo

HAUSA

Tsarin Beidou na kasar Sin yana samar da hidima ga duniya

2021-10-13 14:26:40 CMG

Tsarin Beidou na kasar Sin yana samar da hidima ga duniya_fororder_1013-Beidou-Ibrahim

A ranar 1 ga Afrilun shekarar 2019 ne, wata matar noma wato tarakta dauke da na’urar tauraron dan adam na Beidou na kasar Sin, ta ratsa birnin Tunis, babban birnin Tunisiya ba tare da wani matuki ba.

A ranar 31 ga Yulin shekarar 2020 ne, aka kaddamar da tsarin tauraron dan adam na Beidou-3 a hukumance, bayan kusan shekaru 30 da gina wannan tsari. Masu amfani da tsarin a fadin duniya, na iya jin dadin hidimar da tsarin na Beidou ke samarwa.(Ibrahim)

Ibrahim