Ga yadda wasu kananan tawagogin jiragen ruwan kasar Sin suke samu horo a yankin tekun dake kudancin kasar Sin
2021-10-11 09:10:51 CRI
Wata kungiyar jiragen ruwan soja na tsaro da aka jibge ta a yankin teku dake kudancin kasar Sin ta kafa wasu kananan tawagogin jiragen ruwa domin su samu horo kamar yadda suke a hakikanin yanayi a fagen daga. (Sanusi Chen)