Wani nau'in doki mai suna Pu a jihar Xinjiang
2021-10-10 18:00:03 CRI
Wani nau’in doki ke nan mai suna Pu a jihar Xinjiang ta kasar Sin, wanda ke da daraja sosai, kuma ke dab da bacewa daga doron duniya. A halin yanzu kasar Sin tana himmatuwa wajen kiyaye wannan nau’in doki don gudun bacewarsa. (Murtala Zhang)