Gwamnatin Najeriya ta dage haramcin amfani da shafin Tiwita bisa wasu sharudda
2021-10-01 20:36:23 CRI
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya sanar da dage haramcin amfani da shafin Tiwita a kasar, bisa wasu sharudda da gwamnatin kasar ta gindayawa kamfanin na Tiwita, mai helkwata a birnin California na Amurka. (Saminu)