Babban kwandon furanni a filin Tian'anmen dake Beijing
2021-10-04 09:08:41 CRI
Babban kwandon furanni ke nan da aka ajiye a filin Tian’anmen dake birnin Beijing, domin murnar cikar Jamhuriyar Jama’ar kasar Sin shekaru 72 da kafuwa. (Murtala Zhang)