Kayayyakin da aka baje kolinsu a gun bikin CAETE
2021-09-29 11:20:34 CRI
Kayayyakin kasashen Afirka da aka baje kolinsu ke nan a gun bikin baje kolin tattalin arziki da cinikayya a tsakanin Sin da Afirka(CAETE) karo na biyu a birnin Changsha da ke tsakiyar kasar Sin.(Lubabatu)