An yi bikin baje kolin fasahohin sararin samaniya na kasa da kasa na kasar Sin karo na 13
2021-09-29 13:35:48 CRI
Jiragen saman yaki marasa matuki nau’o’i daban daban da aka nuna yayin bikin baje kolin fasahohin sararin samaniya na kasa da kasa na kasar Sin karo na 13 a birnin Zhuhai na lardin Guangdong. (Maryam)