Angola ta karbi tallafin rigakafin COVID-19 na kasar Sin karkashin shirin COVAX
2021-09-28 20:09:52 CRI
Kamfanin dillancin labarai na kasar Angola, ya labarta cewa, a jiya Litinin, gwamnatin kasar ta karbi tallafin allurar rigakafin cutar numfashi ta COVID-19 na kamfanin SINOPHARM na kasar Sin har miliyan 1.2, karkashin shirin COVAX. (Saminu)