logo

HAUSA

An kafa yankunan hadin gwiwar ciniki na Sin 25 a Afrika

2021-09-26 16:57:49 CMG

An kafa yankunan hadin gwiwar ciniki na Sin 25 a Afrika_fororder_0926-zone-Ahmad

Kimanin yankuna raya tattalin arziki da hadin gwiwar ciniki na kasar Sin 25 aka kafa a kasashen Afrika 16, kamar yadda rahoton gamayyar hadin gwiwar ciniki da raya tattalin arziki ta Sin da Afrika na shekarar 2021 ya bayyana a jiya Asabar.(Ahmad)

Ahmad