Wata kabewa mai nauyin kilogiram 764.5 ta zama zakara
2021-09-24 15:47:33 CRI
Gasar kabewa mafi nauyi ke nan a kasar Jamus, inda wata kabewa mai nauyin kilogiram 764.5 da Bruno Willeimijns, dan kasar Belgium ya shuka ta zama zakara.