Gasar daga buhunhuna masu nauyi a lardin Qinghai
2021-09-20 08:37:31 CRI
Gasar daga buhunhuna masu nauyin gaske ke nan da aka gudanar kwanan nan a lardin Qinghai dake arewa maso yammacin kasar Sin, ciki har da buhunhunan da nauyin su ya zarce kilogiram 150 guda daya. (Murtala Zhang)