logo

HAUSA

Fransa ta kira Jakadunta na kasashen Amurka da Australia dangane da batun sayen jiragen ruwan karkashin ruwa

2021-09-18 17:18:59 CRI

Fransa ta kira Jakadunta na kasashen Amurka da Australia dangane da batun sayen jiragen ruwan karkashin ruwa_fororder_下载

Fransa ta yanke shawarar kiran Jakadunta na kasashen Amurka da Australia domin jin ta bakinsu game da matakin Australia, na soke yarjejeniyar sayen jirage masu shiga karkashin ruwa da Faransa ta kera, inda a maimakon haka, ta yanke shawarar sayen jiragen ruwan karkashin ruwa masu amfani da makamashin nukiliya daga hannun Amurka. (Fa’iza Mustapha)