Hanyoyin mota da aka shimfida a birnin Rongcheng na lardin Shandong
2021-09-18 20:25:12 CRI
Hanyoyin mota ke nan da aka shimfida a wasu sassan dake birnin Rongcheng na lardin Shandong dake arewacin kasar Sin, hanyoyi ne masu kyau kamar na zane-zane. (Murtala Zhang)