logo

HAUSA

"Hanyar furanni" ta Afirka ta Kudu

2021-09-18 22:21:29 cri

"Hanyar furanni" ta Afirka ta Kudu_fororder_1127822519_16306352410171n

"Hanyar furanni" ta Afirka ta Kudu_fororder_1127822519_16306352410491n

"Hanyar furanni" ta Afirka ta Kudu_fororder_1127822519_16306352411271n

"Hanyar furanni" ta Afirka ta Kudu_fororder_1127822519_16306352411671n

"Hanyar furanni" ta Afirka ta Kudu ta fara daga yankin Namaqualand na Cape ta arewa, kuma ta isa sanannen birnin yawon shakatawa na Cape Town a Cape ta yamma. Akwai wuraren shakatawa na kasa, yankunan kiyaye halittu da garuruwa da yawa a kan hanyar. A halin yanzu, “Hanyar furanni” ta shiga lokacin furanni, inda ta jawo hankulan masu yawon bude ido.(Bilkisu)