logo

HAUSA

’Yan sama jannatin dake cikin jirgin Shenzhou-12 sun dawo cikin koshin lafiya

2021-09-17 16:39:32 CRI

’Yan sama jannatin dake cikin jirgin Shenzhou-12 sun dawo cikin koshin lafiya_fororder_210917-fa'iza-5-yan sama jannati

'Yan sama jannati da suka hada da Nie Haisheng da Liu Boming da Tang Hongbo, sun fito daga jirgin sama jannati na Shenzhou-12, kuma dukkansu suna cikin koshin lafiya. (Fa’iza Mustapha)‘Yan sama jannati da suka hada da Nie Haisheng da Liu Boming da Tang Hongbo, sun fito daga jirgin sama jannati na Shenzhou-12, kuma dukkansu suna cikin koshin lafiya. (Fa’iza Mustapha)