Aka dawo da dukkan zirga-zirgar jiragen karkashin kasa a birnin Zhengzhou
2021-09-15 11:27:47 CRI
A yau, aka dawo da dukkan zirga-zirgar jiragen karkashin kasa a birnin Zhengzhou bayan shafe kwanaki fiye da 50 da dakatar da ita, sakamakon ambaliyar ruwa da ta abku a birnin.