An yi bikin jana’izar tsohon shugaban kasar Portugal
2021-09-14 20:23:00 CRI
An yi bikin jana’izar tsohon shugaban kasar Portugal Jorge Sampaio a birnin Lisbon, babban birnin kasar. Jorge Sampaio ya rasu a ranar 10 ga wata a birnin Lisbon, kuma ya rasu yana da shekaru 81.(Lubabatu)