Yadda wata birged din makaman igwa ta rundunar sojin kasar Sin ta kaddamar da rawar daji a yankin hamada dake arewa maso yammacin kasar Sin
2021-09-13 08:55:45 CRI
Yadda wata birged din makaman igwa ta rundunar sojin kasar Sin da aka jibge a wani tsibirin dake kudancin kasar Sin da ta yi tattaki zuwa yankin hamada dake arewa maso yammacin kasar Sin ta kaddamar da rawar daji. (Sanusi Chen)