Raya sana'ar kiwon tumakai da harhada nononsu a Hohhot
2021-09-13 08:32:41 CRI
Yadda ake kokarin raya sana’ar kiwon tumakai da harhada nonon su bisa fasahohin zamani ke nan a birnin Hohhot na jihar Mongoliya ta gida mai cin gashin kai dake arewacin kasar Sin. (Murtala Zhang)