logo

HAUSA

Mene ne abubuwan da Afirka ta samu daga kamfanonin kasar Sin?

2021-09-10 20:38:29 CMG

Mene ne abubuwan da Afirka ta samu daga kamfanonin kasar Sin?_fororder_1

A yau za mu tattauna batun da ya shafi abubuwan da kasashen Afirka suka samu daga kamfanonin kasar Sin da suke zuba jari a nahiyar.

Mun san cewa kamfanonin kasar Sin suna zuba dimbin jari a kasashen Afirka. Zuwa karshen shekarar 2020, yawan jarin da kamfanonin Sin suka zuba wa kasashen Afirka, wanda ba a kashe shi ba tukuna, ya kai dalar Amurka biliyan 56.

Bello