logo

HAUSA

Kauyen ake rade-radin yana da dimbin lu'u-lu'u da aka binne a karkashin kasa

2021-09-10 14:04:54 cri

Kauyen ake rade-radin yana da dimbin lu'u-lu'u da aka binne a karkashin kasa_fororder_afb5472daa6e47cfa81894781e3d3143

Kauyen ake rade-radin yana da dimbin lu'u-lu'u da aka binne a karkashin kasa_fororder_7e273277f77844bab52d20a8021c4cab

Kauyen ake rade-radin yana da dimbin lu'u-lu'u da aka binne a karkashin kasa_fororder_3d57260b55964358950631725d51cd7e

Kauyen ake rade-radin yana da dimbin lu'u-lu'u da aka binne a karkashin kasa_fororder_c916399fa6c64aa98e08d173120decd5

A yankin dake kusa da garin Ladysmith da ke arewa maso gabashin kasar Afirka ta Kudu, wani kauye ne ake rade-radin yana da dimbin lu'u-lu'u da aka binne a karkashin kasa, hakan ya sa masu hakar zinare samad a dubu daya suka kwarara zuwa gare shi. An ce, wani dan kauye ya taba haka dutse da ba a san shi ba, saboda yana cike da sinadarai na musamman, don haka, mutane da yawa suna tsamanin cewa, irin dutse lu’ulu’u ne. (Bilkisu Xin)