logo

HAUSA

Kafar watsa labaran ketare: Xi Jinping shi ne jagoran sabuwar kasar Sin ta zamani

2021-09-09 20:24:32 CRI

A kwanakin nan ne, kafar watsa labaran musamman ta kasar Italiya (www.adhocnews.it) ta wallafa wani sharhi, inda a cikinsa ta bayyana cewa, shugaban kasar Sin Xi Jinping, yana namijin kokari wajen jagorantar al’ummar Sinawa, a kokarin tabbatar da mafarkin Sinawa na farfado da kasar Sin, kuma shi ne gwarzon da ya jagoranci sabuwar kasar Sin ta zamani.(Ibrahim)