Yadda wasu maza majiya karfi suka ja jirgin sama zuwa gaba
2021-09-09 08:03:34 CRI
Abin mamaki ba ya karewa a duniya. Yadda wasu maza majiya karfi daga yankin Crimea suka ja jirgin sama mai nauyin ton 22 cikin dakika 41.5 zuwa tsawon mita 9 da hannayensu kawai.