Yara 'yan kabilar Yi na samun horon taka leda a Sichuan
2021-09-06 11:21:02 CRI
Yadda aka baiwa daliban makarantar firamare horon taka leda ke nan a gundumar Zhaojue dake yankin Liangshan na kabilar Yi a lardin Sichuan na kasar Sin. (Murtala Zhang)